Sunday, 13 November 2016
HANYOYIN SHIGA ALJANNAH 30
.
Wadannan Hadisai duk
sun tabbata daga
ANNABI S.A.W duk wanda ka dauka
zai kai ka/ki Aljannah:-
.
1. ANNABI S.A.W yace:
"duk wanda yayi
sallolin asuba da la'asar akan lokaci, zai shiga
ALJANNAH"
.
2. Duk wanda ya rike
karanta AYATUL
KURSIYYU bayan ko wacce sallah, babu
abinda zai hanashi
shiga ALJANNAH face
mutuwa"
.
3. Duk wanda yake karanta suratul MULK
kafin ya kwanta
bacci, zata cece shi
zuwa ALJANNAH"
.
4. Duk wanda yayi ALWALA sannan ya
kyautata alwalar,
sannan bayan ya gama
yace:- ASH HADU
ALLA'ILAHA
ILLALLAHU WAHDAHU LA SHARIKALAH, WA
ASH HADU
ANNA MUHAMMADAN
ABDUHU WARASULUH'
za'a bude
masa kofofin ALJANNAH guda
takwas, ya zabi ta
wacce zai
shiga"
.
5. Duk wanda yayi sallolin NAFILA goma
sha biyu a dare da
yini, Allah zai gina
masa gida a ALJANNAH"
.
6. Akwai wata kofa a ALJANNAH mai suna
ARRAIYAN,
babu mai shiga ta
wannan kofa sai masu
yawan AZUMI"
. 7. ANNABI S.A.W yace
yaga wani mutum yana
yawo a
cikin gidan ALJANNAH
saboda wata BISHIYA
daya sareta akan hanya kada ta
cutar da mutane"
.
8. Duk wanda ya riki
GASKIYA a
maganganun sa, zata shiryar dashi zuwa
ALJANNAH"
.
9. Duk wanda ya kiyaye
HARSHEN sa da
AL'AURAR sa, ANNABI S.A.W yace shi kuma ya
lamunce
maka ALJANNAH"
.
10. ANNABI S.A.W ya
gayawa sahabinsa kada ka yawaita
FUSHI zaka shiga
ALJANNAH"
.
11. Duk wanda yaje
duba MARAR LAFIYA, zai shiga
ALJANNAH"
.
12. Allah Ya fadi a
Hadisin kudsi, duk
wanda BALA'I yazo masa, karon farko yayi
HAKURI, babu
abinda ya dace dashi
face ALJANNAH"
.
13. Duk MACEN da ta sallaci SALLOLINTA
biyar, ta AZUMCI
watanta, ta kiyaye
FARJINTA, tayi biyayya
wa MIJINTA,
zata shiga ALJANNAR ubangijinta"
.
14. ANNABI S.A.W yace,
duk wanda ya
lamunce min ba zai yi
ROKO ba, zan lamunce masa
ALJANNAH"
.
15. Wanda yayi
LADANCIN shekara 12
zai shiga ALJANNAH"
.
16. Duk wanda a
kokarin kare
DUKIYARSA aka kashe
shi, zai shiga ALJANNAH"
.
17. Duk wanda ya
toshe wata kofa, a
sahun JIHADI ko
SALLAH, ALJANNAH ta tabbata gareshi"
.
18. Babu wanda zai
MUTU bashi da GIRMAN
KAI, HA'INCI,
BASHI face ya shiga ALJANNAH"
.
19. KUNYA na cikin
IMANI, Imani na
ALJANNAH"
. 20. ANNABI S.A.W yace
duk wanda ya lamunce
masa
abubuwa guda 6, shi
kuma zai lamunce
maka ALJANNAH! •Duk maganan da
zakayi ka fadi GASKIYA,
•ka cika ALKAWARI
idan ka dauka,
•ka bayarda AMANA
idan an amince maka,
•ka kiyaye FARJINKA
•ka rintse IDANUNKA
daga kallon haram
•ka rike HANNAYENKA
daga zalunci"
.
21. Duk wanda ya kewa
Iyayensa BIYAYYA zai
shiga
ALJANNAH" .
22. Duk wanda ya
kasance mai yawan
ALWALA, kuma idan
yayi sai ya mata NAFILA
zai shiga ALJANNAH" .
23. Duk wanda ya
SHAIDA da kalmar
SHAHADA, ya shaida
Annabi Isa A.S bawan
Allah ne, kuma Aljannah gaskiya ce,
Wuta ma gaskiya ce,
Allah zai shigar
dashi ALJANNAH
gwargwadon aikin shi"
. 24. Duk wanda ya
zamto mai daukan
nauyin MARAYA, zai
kasance tare da ANNABI
S.A.W a ALJANNAH"
. 25. Duk mai saukin kai
wajen saye da
sayarwan sa, Allah
zai shiryar dashi
ALJANNAH"
. 26. Duk ALKALIN da
yasan GASKIYA yayi aiki
da ita, zai
shiga ALJANNAH"
.
Wadannan kuma bacin yan Aljannah ne kuma
Shahidaine:-
.
27. Duk wanda gini ya
fado masa ya MUTU"
. 28. Duk wanda CIWON
CIKI ya kashe shi"
.
29. Duk wanda
ANNOBA tayi ajalinsa"
. 30. Duk wanda ya nitse
a RUWA ya zamo
ajalinsa"
.
ALLAH yabamu dama
da ikon aikatawa ko sanar da wasu
su aikata don Rabauta
bijahi S.A.W
Laduban Hawan social Network
1⃣In zaka Hau Social Network Karinga Kula Dalokacin Sallah ,Misali sai Kaduba Agogoπ Kaga Saura Minti 5 Aqira Sallah To yakamata kabari Kayi Sallah Sai kahau, Don Gudun Karkaci karo Da Abinda Zai Daukemaka Hankali Yasaka Yin Jinkirin Sallah,
2⃣In kahau Social Network Musamman Ban garan Chat, ya kamata kafin Kakai Hankalinka Grup Chatπ©π©π¦π¦Hira Da Abokai Ya Daukema Hankali ya kamata kafara Kai Hankalin ka Pravat Chat π₯, Kaga Suwaye suka yima Magana Tasirri ,Me sallama Ka Amsa masa Inkuma Maganace Da Ta keda Buqatar Amsa sai ka Amsamasa SBD yanxu dayawa daga cikin Al umma Mun dauki Social Network gurin Aika saqo Sakamakon kabugawa Mutum Waya,
3⃣A lokacin Da Kahau Social netwok Kake so Kayi Karatu Ko Kashiga wani grup Na Qaruwa Kuma Kaci Karo Da Abinda Kasan Zaka Qaru Musamman Harkar Addini To yakamata Kakashe Data Har sai Kagama karanta Abinda Kake Son karantawa, Domin Inbaka kashe ba Wasu ne zasu ta shigowa Kuma wasu Suna Ganinka Online sunama magana Kai Baka saniba Sai suji badadi Aransu, Musamman Tsakanin Masoya Ko miji Da mata sai kaga Ana samun Matsala,
4⃣Mudaina Dogara Da Duk Abinda Muka Gani A social Network ,Na Abinda Yashafi Harkar Lafiya , ko Addini , Da makaman tansu , Har sai Munyi Tambaya Ga Masana Abun Nahaqiqa Akai, Mun tabbatar Sai Dai Indama Kasan Abun, SBD zaka samu Mutum Ba likitabane Amma sai yayi Bayani Akan Lafiya, Mutum Ba Malami Bane Amma Sai Yana Bada Fatawa Akan Abinda iliminsa Baikai Yayi Fatawaba Akaiba , ya Kamata Musani Harkar Lafiya Da Addini Ba Amusu Karan Tsaye , Allah yasa Mugane.
Don't say......but say....
❌❌Don't say "0k"
✔Say "In sha Allah"
_____
❌Don't say "wow"
✔Say "SubhanAllah"
_____
❌Don't say "great"
✔Say "Masha Allah"
_____
❌Don't say "I am fine"
✔Say"Allahamdulillah"
_____
❌Don't say "Thanks"
✔Say "Jazakallahu Khair"
_____
❌Don't say "Take care bye"
✔Say "Fee Amanillah"
_____
❌Don't say "Hello"
✔Say "Assalamu alaikkum wa rahmatullah wa barkatuhu"
_____
Don't delete the msg pls frwd to all muslims. . . .ππππ
_____
A Beautiful Duaa for Thanking Allah for every moment:
"Allah Humma a'inni ala zikrika wa Shukrika wa husni ibadatika"
_____
Imagine How many people will Thank ALLAH if you Forward...π "0k"
✔Say "In sha Allah"
_____
❌Don't say "wow"
✔Say "SubhanAllah"
_____
❌Don't say "great"
✔Say "Masha Allah"
_____
❌Don't say "I am fine"
✔Say"Allahamdulillah"
____
❌Don't say "Thanks"
✔Say "Jazakallahu Khair"
_____
❌Don't say "Take care bye"
✔Say "Fee Amanillah"
_____
❌Don't say "Hello"
✔Say "Assalamu alaikkum wa rahmatullah wa barkatuhu" _____
A Beautiful Duaa for Thanking Allah for every moment:
"Allah Humma a'inni ala zikrika wa Shukrika wa husni ibadatika"
_____
Imagine How many people will Thank ALLAH if you Forward...π

Sunday, 6 November 2016
*Effect of WhatsApp on English Language*
_*Mike & Dora on WhatsApp:*_
*Mike :* Hi dear.
*Dora :* ✋
*Mike :* How are you .??
*Dora :* ππ
*Mike :* Missing me..?
*Dora :* ππ
*Mike :* I'm not feeling well...
*Dora :* π±
*Mike :* How was your day..?
*Dora :* π
*Mike :* Are you busy.??
*Dora :* ✔
*Mike :* Why ?? What are you doing ??
*Dora:* ππ
*Mike :* Is there anyone near you..?
*Dora :* ❌
*Mike :* Why don't you reply in words? Why are you using smiley faces?
*Dora :*- π₯π‘
*Mike :* I heard you failed in English?
*Dora:* Who telled you ? It is unpossible.. I went to saw the resalt yestathey... I Passed away all my educations
*Mike :* Hmmm lets go back to smileys pls π³π³π³
*Dora:*- ok dear, God blast u.
πππππ don't laugh alone, remember there is love in sharing..good morning

Thursday, 3 November 2016
The moment you start thinking;
1. I'm older than him but he's become richer than me.
2. I'm more beautiful than her but she's got a nicer husband than me.
3. I'm from a better and affluent home so why should he be brilliant than me?
4. I'm older than her so why should she marry before me?
5. I'm married before her, she's conceived and given birth yet I don't know when i will be pregnant, what's wrong with me, why me ?
6.I'm into the business before her so how come she surpassed me in customers and wealth?
7. I taught him when we were writing WASCCE , he's a Medical Doctor now and I'm struggling with HND.
8. I trained him when he was employed here so why uplift his rank above me?
9. We entered medical school togetheror I even entered before him but he's graduating before me
10. Why am I always falling sick or encountering one problem or the other while others are not?
And this .....and that...
My dear, don't go far but start repenting to Allaah SWT because you are being ungrateful. Who are we to question Allaah's decree? Do we know what is better for us than Allaah SWT? A BIG NO!!!
Remembere Allaah's verse:
......."La'in shakartum la aziidannakum wa la'in kafartum inna azaabii la shadeed_ (If you are grateful, I will surely increase you(in favour); but if you deny, indeed, My punishment is severe)” (Qur'an 14:7).
The prophet advised us to always look at those that we're better than and not those that are better than us so that we'll be grateful for the favours of Almighty Allah on us
Dear, in times of distress look at Allaah's favour on you over others and be grateful rather than questioning why things don't happen the way you want, we know not but Allaah knows best. Every destiny has it's time to be fulfilled, WAIT! WAIT!! PLEASE WAIT FOR ALLAAH'S TIME IS THE BEST.
ALLAAHKNOWSBEST
Copied

Tuesday, 1 November 2016
*UMMU's KITCHEN*1⃣2⃣3⃣&4⃣ *DAN WAKE EGG SOURCE* *ingredient* Fulawa Kuka Kanwa Kwai. Attaruhu Albasa Maggi.gishiri. Mangyada Green pepper *preparation* Zaki tankade fulawa sannan kisa kuka da ruwan kanwa sannan kisa white ruwa kihada kidama sosai dai dai yanda kikeso sannan kisa ruwa akan wuta idan yatasa sannan kijefa kibarshi yanuna sannan kikwashe achi dadi lfyππ *EGG SOURCE*π *ingredient* Egg Albasa Attaruhu Mangyda Maggi Gishiri Green pepper *preparation* Zaki jajjaga kayan miya sannan kisoya mangyada sannan. Kisoya kayan miya sannan kisa kwai dakikafasa ki kafashi sannan kidinja jujjuyawa sannan kisa kayan dandano sannan kisa kifi dama kinsoyashi sannan kibarshi yayi 10 mints sannan kisauke achi dadi lfyππ *UMMU's KITCHEN*1⃣2⃣3⃣&4⃣ 4 sisters Ummu Abdullah Ayusha Aisha humaira Hawwa. *love you all*ππππ
[11/1, 9:29 AM] +234 805 576 7737: TANDE-TANDEπ·πππ΄π½πππ
ORANGE DRINK
Lemo
Sugar
Flavour
Lemon tsami
Dafarko zaki bare lemonki ki matse da juicer sannan ki tace saiki zuba sugar ki matsa dan lemon tsami da flavour kina iya markadawa tare da dan kaninfari da yar citta saiki sa a furji.πππ
By:-Admin
Zakkiyya Ali Nasidi
(Ummu S&S)
TANDE-TANDE GROUPπππππ·π·π½π΄
[11/1, 9:29 AM] +234 805 576 7737: Banana Bites #kiddies treat#. Ingredients
2 bananas, peeled
peanut butter
2 tortillas
Preparation
1. Place one tortilla on a flat surface and spread 2 tbsp of peanut butter on the tortilla to evenly coat.
2. Place one banana near the edge of the tortilla and roll it up.
3. Slice into 1/2 inch rounds and serve.
*If your tortilla bread is stiff, you can put it in the microwave in between two pieces of moist paper towel and heat for 15-20 seconds or until softened.

π_*HIKIMA ZINARIYA*_π
*DUNIYAR KWANA UKU CE π*
*π§JIYA*:- Ta tsere maka da dukkan abunda yake cikinta sai abunda ka aikata shi don Allah kana me neman yardar Allah da shi.
*π§GOBE*:- Ta yi maka nisa, ba lalle a wayi gari da kai ba kamar yadda Annabi S.a.w Yake cewa Mu Irga kawunan mu cikin Matattu. (ma'ana mu sakankance da cewar bazamu kai gobe ba).
*π§YAU*:- ITA CE TAKA.
'Dan uwana YAU ita ce mafi tsadar ranaku a cikin Ranakunmu na Duniya, yikokari karibaceta, Jiya ta wuce, babu tabbas akan gobe.
*Allah yasa mu dace*π

Subscribe to:
Posts (Atom)