Sunday, 13 November 2016
Laduban Hawan social Network
1⃣In zaka Hau Social Network Karinga Kula Dalokacin Sallah ,Misali sai Kaduba Agogo🕖 Kaga Saura Minti 5 Aqira Sallah To yakamata kabari Kayi Sallah Sai kahau, Don Gudun Karkaci karo Da Abinda Zai Daukemaka Hankali Yasaka Yin Jinkirin Sallah,
2⃣In kahau Social Network Musamman Ban garan Chat, ya kamata kafin Kakai Hankalinka Grup Chat👩👩👦👦Hira Da Abokai Ya Daukema Hankali ya kamata kafara Kai Hankalin ka Pravat Chat 👥, Kaga Suwaye suka yima Magana Tasirri ,Me sallama Ka Amsa masa Inkuma Maganace Da Ta keda Buqatar Amsa sai ka Amsamasa SBD yanxu dayawa daga cikin Al umma Mun dauki Social Network gurin Aika saqo Sakamakon kabugawa Mutum Waya,
3⃣A lokacin Da Kahau Social netwok Kake so Kayi Karatu Ko Kashiga wani grup Na Qaruwa Kuma Kaci Karo Da Abinda Kasan Zaka Qaru Musamman Harkar Addini To yakamata Kakashe Data Har sai Kagama karanta Abinda Kake Son karantawa, Domin Inbaka kashe ba Wasu ne zasu ta shigowa Kuma wasu Suna Ganinka Online sunama magana Kai Baka saniba Sai suji badadi Aransu, Musamman Tsakanin Masoya Ko miji Da mata sai kaga Ana samun Matsala,
4⃣Mudaina Dogara Da Duk Abinda Muka Gani A social Network ,Na Abinda Yashafi Harkar Lafiya , ko Addini , Da makaman tansu , Har sai Munyi Tambaya Ga Masana Abun Nahaqiqa Akai, Mun tabbatar Sai Dai Indama Kasan Abun, SBD zaka samu Mutum Ba likitabane Amma sai yayi Bayani Akan Lafiya, Mutum Ba Malami Bane Amma Sai Yana Bada Fatawa Akan Abinda iliminsa Baikai Yayi Fatawaba Akaiba , ya Kamata Musani Harkar Lafiya Da Addini Ba Amusu Karan Tsaye , Allah yasa Mugane.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Casino site - Lucky Club Live
ReplyDeleteWe are currently looking at new casino luckyclub.live site Lucky Club which will be opening soon. The casino has the biggest welcome bonus for its players and online slots are Rating: 4 · 4 votes