Tuesday, 1 November 2016

*UMMU's KITCHEN*1⃣2⃣3⃣&4⃣ *DAN WAKE EGG SOURCE* *ingredient* Fulawa Kuka Kanwa Kwai. Attaruhu Albasa Maggi.gishiri. Mangyada Green pepper *preparation* Zaki tankade fulawa sannan kisa kuka da ruwan kanwa sannan kisa white ruwa kihada kidama sosai dai dai yanda kikeso sannan kisa ruwa akan wuta idan yatasa sannan kijefa kibarshi yanuna sannan kikwashe achi dadi lfyπŸ˜‹πŸ˜‹ *EGG SOURCE*πŸ’• *ingredient* Egg Albasa Attaruhu Mangyda Maggi Gishiri Green pepper *preparation* Zaki jajjaga kayan miya sannan kisoya mangyada sannan. Kisoya kayan miya sannan kisa kwai dakikafasa ki kafashi sannan kidinja jujjuyawa sannan kisa kayan dandano sannan kisa kifi dama kinsoyashi sannan kibarshi yayi 10 mints sannan kisauke achi dadi lfyπŸ˜‹πŸ˜‹ *UMMU's KITCHEN*1⃣2⃣3⃣&4⃣ 4 sisters Ummu Abdullah Ayusha Aisha humaira Hawwa. *love you all*πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•

4 comments: