๐_*HIKIMA ZINARIYA*_๐
*DUNIYAR KWANA UKU CE ๐*
*๐งJIYA*:- Ta tsere maka da dukkan abunda yake cikinta sai abunda ka aikata shi don Allah kana me neman yardar Allah da shi.
*๐งGOBE*:- Ta yi maka nisa, ba lalle a wayi gari da kai ba kamar yadda Annabi S.a.w Yake cewa Mu Irga kawunan mu cikin Matattu. (ma'ana mu sakankance da cewar bazamu kai gobe ba).
*๐งYAU*:- ITA CE TAKA.
'Dan uwana YAU ita ce mafi tsadar ranaku a cikin Ranakunmu na Duniya, yikokari karibaceta, Jiya ta wuce, babu tabbas akan gobe.
*Allah yasa mu dace*๐
No comments:
Post a Comment