A preacher finished the service one morning by saying, 'Next Sunday, I am going to preach on the subject of liars.
As a preparation for my sermon, I would like you all to read Mark Chapter 17.'
On the following Sunday, the preacher rose to begin. Looking out at the congregation he said, 'Last week I asked you all to read Mark Chapter 17. If you have read the chapter, please raise your hand.' Nearly every hand in the congregation went up.
Smiling, the preacher said, 'You are the very people I want to talk to today.. the liars ....... Mark has only 16 chapters.'
God have Mercy.😂😂😂😂
Sunday, 25 September 2016
*Love* *Letter From* *A Mathematics* *Guy* *To A* *Science Girl*
Dear Love,
Right from the day I set my eyes on you, I
knew there was an EQUATION between this
QUADRATIC attraction. I couldn't tell you
because I was afraid of the DIVISION that will
DIVIDE my love for you.
My heart couldn't forget the SIMULTANEOUS
EQUATION between us. I tried to GRAPH out
how to present my TRIGONOMETRY, but I
wasn't sure of the PROBABILITY that you will
accept.
Now, I have the PROGRESSIVE SERIES to tell
you. Please, make sure this PERMUTATION and
COMBINATION between us is secret because I
don't want any BINARY OPERATION to
interrupt.
LOVING YoU IS CONSTANT AS 4 FIGURE TABLE.
*The Science Girl reply;*
Hi,
Sincerely Maths boy, I don't have any
CHEMICAL COMBINATION for you. All I have
for you is the love of IDEAL LAW. I know you
can see the difference between CHARLES and
BOYLES LAW.
My boyfriend is ROBERT HOOKE, who is
described as the father of CELL, in which you
cannot live without. You are not an ELEMENT
in my PERIODIC TABLE and if you are there,
you must be among the TRANSITION METALS
because I don't usually notice them amongst
my FIRST 20 ELEMENT. I already have an
ELECTRONIC CONFIGURATION for my love
which can neither be created nor destroyed as
stated by The 1st LAW OF THERMODYNAMIC.
I'm sorry that your CHEMICAL EQUATION is
not balanced. Stop making your heart bubble
in love for because HATING YOU IS
CONSTANT AS O2 (OXYGEN).
*Please who among them really kill it.??*
*DAUSAYIN SHIRIYA 31*
Yana daga cikin addu'ar Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama: *اللهم اغفر لي ذنبي و وسع لي في داري و بارك لي في رزقي* *_Allahummag firliy zanbiy, wa wassi'liy fiy daariy wa baarikliy fiy rizqiy_* Ma'ana: Yaa Allah ka gafarta mun zunubaina, Ka yalwata mun a gidana, Kuma Ka yi mun albarka a cikin arzikina. A duba littafin Sahihul Jaami'. Kuma Sheikh Muhammad Nasiruddeen Albani ya ce hadisi ne Hasan. Mu haɗu a fitowa ta 32 in sha Allahu Ta'ala. ✍🏼 Dan uwanku a Musulunci: *_Umar Shehu Zaria_* [13:53, 04/09/2016] 🌹💍🌹: *DAUSAYIN SHIRIYA 32* Umar Bn Khaddab, Allah Ta'ala Ya kara yarda a gare shi, ya na cewa: *_"Dukkan wanda yake so dan uwansa Musulmi ya so shi: Ka fara yi masa sallama idan ka hadu da shi, sannan ka kira da mafi soyuwan suna a gare shi, kuma ka yalwata masa wurin zama idan zai zauna tare da kai"_* Mu haɗu a fitowa ta 33 in sha Allahu Ta'ala. ✍🏼 Dan uwanku a Musulunci: *_Umar Shehu Zaria_* [13:53, 04/09/2016] 🌹💍🌹: *DAUSAYIN SHIRIYA 33* Kananan dabbobi sun kasance tsahon rayuwarsu su na tsoron kada kyarkeci ya cinye su, amma a ƙarshe sai a wayi gari mai kiwon su ne yake cinye su. Don haka, kai ma a rayuwarka kar ka ji tsoron kowa sai Allah kuma ka bar duk wani abu da zai same ka nan gaba a hannun Allah. Mu haɗu a fitowa ta 34 in sha Allahu Ta'ala. ✍🏼 Dan uwanku a Musulunci: *_Umar Shehu Zaria_* [13:53, 04/09/2016] 🌹💍🌹: *DAUSAYIN SHIRIYA 34* Idan kana so ka gane irin mu'amalar da 'ya'yanka za su yi maka a lokacin da ka tsufa ko ka mutu, to ka duba yanda kake mu'amalantar iyayenka a lokacin da suke raye ko bayan sun mutu, domin rayuwa kamar madubi ne yanda ka kalleta, ita a haka zata kalle ka. Mu haɗu a fitowa ta 35 in sha Allahu Ta'ala. ✍🏼 Dan uwanku a Musulunci: *_Umar Shehu Zaria_*
WAI TALAUCI NA DA RANA??
Wani BAFULATANI ne zai hau mota a TASHA sai KUDIN sa basu cika ba sai akaqi yi masa ragi, ananaka barshi a tasha... MOTA ta tafi ana cikin tafiya sai motar tayi HATSARI wasu suka MUTU wasu suka ji CIWO... sai aka dawo dasu. Bafulatani Yace:"ME YA FARU...??? Sai akafada masa... Bude Bakin Gogannaku ke da Wuyasai Yace:"KAN UBA! ARADU YAU TALAUCI YAYI RANA😊😊😊
*TAQAICECCEN TARHIN KHALIFA NA FARKO A MUSULUNCI* fitowa na 02
Daga Zauren
*KHULAFA'UR-RASHIIDUN* WhastApp.
*بسم الله الر حمن الر حيم*
🔘GABATARWA🔘
Na rubutashi da tsawo sabada in ana karanta tarihi musammam na manayan bayiN ALLAH saikaji dadi bazaka so ka daina karantawa ba.
Zan cire karatuttukan ne kusan gabadaya daga littai Qaddara ta riga fata. na DR. MANSUR IBRAHIM SOKKOTO.
🕋
*1.6 MATSAYINSA KAFIN ZUWAN MUSULUNCI*
Abubakar yayi fice a zamanin jahilaya da ilmin da ake kira Ansab, sanin dangantakar mutane da tarihin sanin gidajensu da abuuwan arzii ko rashin arzikin da suka gudun a tsaksnin mutane ko tsaknin Qabilu.
Sannan kuma shine wakilin reshrn gidan su a majalisan zartar wa na Quraishawa wadda ta hafa da rassa goma na wannan Qabilar, ko waneene gida da aikin sa da wanda yake wakiltarsa. gasu kaman haka
1-Banu hashim, 2 banu umayya. 3- banu naufal. 4 banu Abdid dar. 5 banu Asad. 6 Banu taim. 7 banu makhzum. 8 Banu adyyin. 9 Banu juma. 10 banu sahm.
1- BANU HASHIM. suke kula da shayar da alhazai ruwa. wakilinsu a majalisan shine Abbas dan Abdul mudallabi, baffan manzon ALLAH (ﷺ), wannan office inbya chigaba da aiki bayan zuwan musulunci.
2-Banu umayya: suke riqe tutar Quraishawa, kuma suke rikon kwarya duk lokacin da aka rasa shugaba kafin a hadu akan sabon da za'a nada. Wakilin su a majalisan shine ABU SUFYAN DAN HARB.
3-BANU NAUFAL: Suke kula da asusun tallafi na taimakon alhazai da guzuri ya yanke musu. Wakilinsu shine Al-haris dan amir.
4- BANU ABDI DAR- suke kula da wanke ka'aba da tufataar da ita. Wakilinsu shine USMAN DAN DALHA.
5-BANU ASAD: suke da ofishin sakatariya. Duk shawarar da aka yanke suke sa mata hannu kafin a aiwatar da ita. Wakilinsu shine YAZID DAN ZAM'AH DAN ASWAD.
6-BANU TAIM- suke da alhakin hada kudi don biyan diyyya idan aka sasanta masu fada da kuma biyan bashi idan wani baQuraishe ya kasa. Wakilinsu shine ABUBAKAR DAN KUHAFA.
7-BANU MAKHZUM-suke kula da wajen ajjiye makamai. Wakilinsu KHALID BIN WALID.
8- BANU ADIYYIN- sune masu kula da huldar Quraishawa da saura Qabilu, musammam wajen sha'anin yaki da zaman lapiya. Kuma suke da alhakin shelanta darajojin Qabilar su don tayikwarjini a idon sauran mutane, wakilinsu shinr UMAR DAN KHANDAB.
9-BANU JUMAH: suke kula da kuri'a da ake yi don neman sa'a in za ayi tafiya ko cinik koAure ko makamancin su. wakilinsu shine SAFWAN DAN UMAYYA.
10- BANU SAHM: suke kuka da tattalin arzikin da abinda ya shafi gumaka.
A-HARIS DAN KASIS.
*1.4 MUSULUN TAR SA*
masana tarihi sun rawaito cewa, tin kafin wahayi ya fara sauqa ga manzon ALLAH (ﷺ), ABUBAKAR yayi wani mafarki wanda ya labarta shi ga babban malamin nan masanin addinin Nasara da ake cema sa BAHIRAH. Sai ya tambaye shi daga ina ka fito? yace masa daga makka. Yace, minene sana'ar ka? yace fatauci. BAHIRA yace, idan ALLAH ya gaskata mafarkin ka to, wani mano zai bayyana daga cikin jama'arka , zaka taimaka masa a rayuwar sa, kuma ka wakilce shi bayan mutuwar sa.
( _Inama nine nayi wannan mafarki wato ni muhammad auwal abuja,afar_)
Awata tafiya kuma kuma da yayi zuwa qasar Yaman ya samu bushara mai kama da wannan daga wurin wani malami daga Qabilar Azd.
A lokacin da ALLAH madaukakin sarki ya aiko manzon sa, Abubakar baiyi wata-wata ba ya bada gaskata shi yana mai cewa, bamu ta6a gwada qarya a kanka ba, kuma ka cananci manzanci saboda tsoron amanr ka da sada zumuncim ka da kyakkyawar zaman takewarka da jama,a. Daganan Abubakar yaciga da zama na hannun daan manzom ALLAH(ﷺ) har inda mai raba masoya ta rabasu (MUTUWA).
*1.5 GUDUMAWAR SA GA ADDINI*
Kasancewar sa mai arziki kuma dattijo, kuma na hannun daman manzon ALLAH (ﷺ) ya bashi damar taimakawa ma addinin musulunci ta hanyoyi da dama; a Makka ya kasance me bada karia a manzon ALLAH(ﷺ), daga musgunawa da cin zarafi da mushirikai suke masa.
Har ALI DAN ABU DALIB yake cewa, bayan Mutuwae ABU DALIB babu wanda yake wa kafurai tinkanzir idan suna musguna ma manzon ALLAH (ﷺ) sai Abu-bakar.
Ga kuma dukiyar sa day bayar wajen ci gaban addini har manzom ALLAH (ﷺ) yake cewa "Dukiyar kowa bata amfa neni ba kamar yadda dukiuar Abuba ta ta amfane ni".
Abubakar ya taya manzon ALLAH (ﷺ) WAJEN kiran mutane zuwa ga musulunci inda ya janyo musuluntar dukkan maqarraban sa da amintattunsa kamar su _Usman dan affan, da zubairu dan awwam da dalhatu dan ubaidullah da Abdurahaman dan Auf da sa'aduDan abu waqas_ wadanda dukkansu suna cikin mutane goma da ALLAH da manzon ALLAH(ﷺ), yayimu bushara da aljannah.
Sannan da gabisani ya musuluntar da usamanu dan Muz'un da amiru (Abu Ubaidah) dan jarrah, da ArQamu dan Abul- ArQam da Abu salamata Al makhzumi wadanda sune magabatan farko a shiga musulunci. cikin wadan ya jawo su musuni hadda mahaifinshi.
🕋******🕋
LAIIPIN DADI QAREWA!!! WATO IDAN KANA SAURA RON TARIHIN MUTNANAN KIRKI MUSAMMAM WADAN NAN WANDA AKA MUSU ALJANNAH DA ALJANNA. Balle kaji ance ABUBAKAR SIDDIQ sekaji dadi.
Qur'ani ya ambace su ya yabesu ya basu shaida mai kyau ya kuma basu aljannah.
Duk wanda kaga yana zagin wadan tofa tabbas ya qaryata Qur'ani, sannan bai yadda ba yanadag cikin wadanda suka Yadda an jujjuya Qur'ani idan yace ma yayada Da kur'ani ka kawomar ayyi da suka ya besu kaji mi ze ce ma.
Surah Al-Fath, Verse 29:
Bismillhir rahamanir rahim
مُّحَمَّدٌ رَّسُولُ اللَّهِ وَالَّذِينَ مَعَهُ أَشِدَّاءُ عَلَى الْكُفَّارِ رُحَمَاءُ بَيْنَهُمْ تَرَاهُمْ رُكَّعًا سُجَّدًا يَبْتَغُونَ فَضْلًا مِّنَ اللَّهِ وَرِضْوَانًا سِيمَاهُمْ فِي وُجُوهِهِم مِّنْ أَثَرِ السُّجُودِ ذَٰلِكَ مَثَلُهُمْ فِي التَّوْرَاةِ وَمَثَلُهُمْ فِي الْإِنجِيلِ كَزَرْعٍ أَخْرَجَ شَطْأَهُ فَآزَرَهُ فَاسْتَغْلَظَ فَاسْتَوَىٰ عَلَىٰ سُوقِهِ يُعْجِبُ الزُّرَّاعَ لِيَغِيظَ بِهِمُ الْكُفَّارَ وَعَدَ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ مِنْهُم مَّغْفِرَةً وَأَجْرًا عَظِيمًا
shiyasa malam duk wanda kaka yanajin haushin u tofa kafuri ne!!
Kui Qoqaron fahintar dashiin yaqi fahinta ku kyale shi.
Zan dakata anan.

*KUJI TSORON ALLAH, KUYI ADALCI A TSAKANIN 'YA'YAN KU!*
بسم الله الر حمن الر حيم
Fara karatun littafin
*HAQQUN MUBIIN* wallafar- malam kabir Abdullahi muhammad Al-kanawi.
fitowa na 004
Daga zauren.
*KHULAFA'UR-RASHIDUN.*
HADISI NA 004
عن نعما بن بشير-رصي الله عن-قال:قال رسول الله-(ﷺ)"اتقو الله, واعدلو في اولادكم" رواه ابجاري و مسلم.
An nu'umani ibn bashir radillahu anhu Qala: Qala: rasulullahi sallallahu alaihi wa sallam "ittaqullaha wa'Adiluu fii Awladikum"
Rawahul bukhari wa muslim.
Ankarbo daga nu'umani dan bashir ALLAH yaqara masa yadda yace, manzon ALLAH tsira da aminci su tabbata a gare shi yace "kuji tsoron ALLAH, kuyi Adalci a tsakanin yaranku"
*FA'IDA*
Kaji tsoron ALLAH iyaka matuqar jin tsoron ALLAH, kada ka fifita 'yayan amarya akan na uwar gida kada ka fifita wasu sama da wasu, saiwanda ya fisu tsoron ALLAH. Kana da daman da zaka sa wanda yafi kowanne hazaqa a makaranta mai tsada ta yadda inksashi bazai ma asaran kudin makaranta ba, sabda zuciyan shi tana haddace abubuwa dayawa.
Amma zakasamu dayawa a yanxu, mutu yanda 'ya'ya amma bazai ware wayafi hazaqa ba sai a dauki dan amarya ko dan uwar gida da ake ji dashi. Ire iren hakan kuskur ne.
Sanan bai halatta ka ke6angi danka da babban kyauta batare da ka bama sauran ba.
Idan ka sayar mar mota, sannan yanada Qanwa mace ita ma kasaya mata mota ko abinda yake dai dai da motan, komai dai dai wa dai da. Tinda ba rabon gado bane balle a fifita na miji a bar mace.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::
_Daga dan uwan ku a musulunci._
MUHAMMAD AUWAL ABU JA'AFAR AL-POTISKUMAWI.
17-11-1437A.H 20-08-2016
---------------------------------
→ MasU buqatan kasan cewa damu a whatsapp.
+2347035269582
+2348063796175
tare da cikakken suna da kuma cikakkiyar sallama. don samun karatuttukan mu a facebook, saikubi, mobile.facebook.com/Khulafaur-Rashiidun-1812718708973541/ Subhanak Allahumma wabi hamdika Nash hadu anla ila ha illah anta nastagfiruka
Wana tubu ilaik.

Musiba guda biyu da suke samun kowane mutum a lokacin mutuwar shi, su ne:
[21:39, 31/08/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 35*
*_Za a kwashe dukkan dukiyansa, domin ba za a rufe shi da su a kabari ba sun zama na magada_*
*_Sannan ranar alkiyama za a tambaye ka game da yanda ka samu dukiyar_*
Don haka mai hankali shi ne wanda yake taimakon addini da dukiyarsa.
Mu haɗu a fitowa ta 36 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
[19:42, 01/09/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 36*
Kar ka yarda shaidan ya sanya maka kiyayya ko keta akan wani dan uwanka musulmi, domin matukar ka bari daya daga cikin wadannan ya shiga zuciyarka, to daga nan zaka iya kamuwa da cutar hassada, wanda ba zata taba barin ka, ka yi sukuni ba, kullum kana cikin baƙin ciki.
Mu haɗu a fitowa ta 37 in sha Allahu Ta'ala
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
[23:38, 02/09/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 37*
Kullum ka tabbata ka bude ranarka da sallan asubahi akan lokaci da yin azkar na safiya wanda Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, ya koyar, domin su ne hanyan tsira da rabauta kuma babu mamaki wannan ita ce safiyarka ta karshe a duniya.
Mu haɗu a fitowa ta 38 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
[22:55, 03/09/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 38*
Allah Ta'ala Ya halicci dan Adam mai rauni wannan ya sanya muke zunubai, don haka ka lizimci tuba da istighfari koda yaushe, domin su ne suke kankare zunubai.
Mu haɗu a fitowa ta 39 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
[23:17, 04/09/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 39*
Komai Allah Ta'ala Ya kaddara Yanda yake so ya kasance, kuma babu wanda zai iya canja kaddaran Allah.
Don haka, kar ka daina rokon Allah (addu'a), domin ita ce igiyar tsira.
Mu haɗu a fitowa ta 40 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
[22:39, 05/09/2016] +234 813 762 7053: *DAUSAYIN SHIRIYA 40*
Mai hankali shi ne wanda yake tunani kafin ya fadi magana, domin ya san Mala'iku suna nan suna rubuta duk abun da ya furta, kuma za a bijiro masa da su ranar alkiyama a yi masa hisabi akan abun da ya fada.
Don haka, mu kiyaye harshenmu.
Mu haɗu a fitowa ta 41 in sha Allahu Ta'ala.

Subscribe to:
Posts (Atom)