Sunday, 25 September 2016

WAI TALAUCI NA DA RANA??

 Wani BAFULATANI ne zai hau mota a TASHA sai KUDIN sa basu cika ba sai akaqi yi masa ragi, ananaka barshi a tasha... MOTA ta tafi ana cikin tafiya sai motar tayi HATSARI wasu suka MUTU wasu suka ji CIWO... sai aka dawo dasu. Bafulatani Yace:"ME YA FARU...??? Sai akafada masa... Bude Bakin Gogannaku ke da Wuyasai Yace:"KAN UBA! ARADU YAU TALAUCI YAYI RANA๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š

No comments:

Post a Comment