Tuesday, 11 October 2016

*ADNAN*

``Maman shaheed``
                &
``` Aysher Maleek```
(15_20)

*****************
   Mum nagani da dad a Aminu kano airport ,da Na sake waigawa kuma naga wanan gayen hadaden matashin nan Wanda shekarun shi basu haura 34 ba wato Dan bana 7 *Adnan* yana sakowa daga matatakalan jirgi cike da haiba da nutsuwa da murmushi dauke a face din shi.


  ko da ya hango mahaifan nasa da sasarfa yaje ya hogging mum nashi daga bisani ya rungume mahaifin shi Alh shu'abu Abubakar,
   Dad ne ya kamo kafadan Dan nasa yace hop ka iso lpy ? uba nagari,dake suna mahaifin Alh shu 'Abu aka sama *Adnan* din wato ```ABUBAKAR```Shine ainahin sunan Adnan wato yaci sunan kakan shi Na wajen uba ,shine suke cemai *Adnan* Dan asaya .


   bayan isowar shi gd direct part dinshi ya sauka ,mum kuma taje hadamai kayan abinci da duk wani Abu da ze bukata.


shiko yana isa yaga ko ina very neat ga wani gamshi da yake dukan hancin shi ,yana rage kayan jikin shi ya fada toilet Dan ya taking bath yana sakarma shower ya Dan jima aciki daga bisani ya sabe kanshi ya fito.


bayan ya gama shiryawa cikin kananan kaya ret shirt yasa wit black 3qauter yayi kyau sosai ya dako perfume _chairman_ ya feshe jikin shi ya kara da _smart collection_ ya nufi part din Su mum.


   bayan ya gama kwasan girkin mum Dan da kanta ta shiga kitchen da taimakon lami Yar aikin Su ,Amman duk mum CE kar fin girkin Dan tana jida tilon Dan nasu ```dan Aysher cewa tayi wanan zata barshi yayi aure kuwa Dan taga kamar tana kishin Dan nata``` Dan ko mgn budurwa bataso yayi Dan acewar ta ita zata zabamai maccen da ta dace dashi "kuji karfin hali" .


bayan sun gama ya dauko tsaraba ya dirma mum yaba dad jakan shi daban sauran kuma yaje mum taba duk Wanda ya dacce taba ,har masu aikin gd ,mum bataso haka ba Amman tunda ya furta hakan za ayi Amman badan ranta yaso ba ,Dan tace akwai tazara mai nisa tsakanin talaka da mai kudi.



  bayan kwana 2 da dawo wanshi ya ziyarci avokan shi da 'yan uwan Hajiyan shi ake Su duk akano Duke.



Yau ma dai *Adnan* yaji swt voice din *kwaisan shi* cikin dream din shi ya kuma ji yadda bai tabaji ba ajikin shi Dan yau abin da yaji daban ne Dan muryar ta sakar mai kasala sosai ........


 *Adnan* nagani yanata laliben _history_din wayan shi yana duba _outgoing call_da _miscall_ yana Neman number da ya taba jin swt voice din nan acewar shi........................


*Wisdom*
     *Extreme*
         *Clever*
              *Hausa*
                   *Writer's*
📚📚✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*Maman shaheed*😘
              &
*Aysher maleek*😘

No comments:

Post a Comment