Sunday, 16 October 2016

*DA KINSAN ILLAR DAKE CIKIN BAYYANA SIRRIN KWANCIYAR AURE DA BAKI BAYYANA BA*

...Biyoni kiji illolin da hakan yake yawowa🙆🏻🙆🏻

Shin wai meyake damun matan Hausawa ne....?
Babban matsalar matar bahaushe shine jahilci, rashin wayo, dakuma nunawa duniya iyawarmu.

Karkuce deejart takira wasu jahilai no abun bahaka yakeba. Aduk lokacin dakika kasance kina aikiata irin wayannan abubuwa a group ko da baki to tabbas kinxama jahila mara wayo koda kuwa kinada Ilimi. 👇🏻👇🏻👇🏻

1)Wai ace matar bahaushe batada wani post sena yadda za'a tsotse banana da yadda za'ayi sex🤔 wannan babban kuskurene yar uwa. Da dakinsan illolin da wannan post din yake jawowa dabaki rubuta shiba barema har kuke sharing dinshi.

2)Kisani aduk lokacin dakike ganin cewa ni matar wane Na kware awajen sarrafa namiji akan gado. To jikina rawa yakeyi barinayi post naturawa yan group saboda Susan cewa nimafa cikakkiyace. To wlh kinzama wawuya mara wayo.

3) Daga lokacin dakika fitarda wannan post din iskancin shikenan ya bayyana bakisana adadin mutanen dazasu karantaba ya Allah yammata ne Zaurawa ne karuwaine bawadda yasani se allah. Kuma nayi imani da Allah  karuwai ne sukafi karanta irin wayannan post din dakuma wayanda basuda Aure. Kinga da kanki kin sharing abinda zejawo miki bala'in dabaza ki iya dashiba.

4)Idan har yakasance karuwa ta karanta wannan post din tayi aiki dashi alokacin da take aikata zina to wlh kema👈🏼kinada naki kason💯Yammata kuwa training kuke musu ya Allah me mata zata aura ko saurayi already kunriga kun koyardasu iskanci tunkafin sushiga. Ana gama cin amarci sekiga babu zaman lpy saboda dama auren Sha'awa sukayi.

5)Bazaki gane babbar illar wannan post dinba se lokacin da Allah yasa mijinki ya kwado miki amarya😬alokacinne post dinki zeyi aiki agidanki kinaji karamar yarinya sa'ar yarki ko kanwarki zatasa mijinki ihuu😳acikin daki kuma bakomai yajawo mikiba se wayannan la'anannun post din dakuke sharing.

6) Barinmuku misali da matan kasar waje kamarsu India,China,america. Etc shin wai atunaninku munfisu wayewane dasuke boye sirrikan aurensu bazaki taba ganin wani post Na yadda zaki tsotsi bnn ko Na yadda zakiyi sex a whatsapp ba seda Hausa.
Saboda mune wawaye marasa tunani kafin mu aikata Abu.

Agaskia sisters yakamata mu avoiding irin wannan post ko kingani anturo a group dinki kiyi kokarin hanawa barema har ayita yadawa. Kusani shifa whatsapp daidai yake da kafadi Abu da bakinka idan alkairi kika rubuta kinada lada. Idan sharri kika rubuta kinada zunubi. Ta iya yiyuwa kirubuta saharri aranar kifadi ki mutu kuma za'ayita sharing din post din kobayan ranki Dan Allah sisters mu kiyaye
Allah yasa mugane.......

         🌷deejart🌷

🌷CLASSIC👛LADIES🌷

No comments:

Post a Comment