Friday, 28 October 2016

MUHIMMIYAR ADDU'A!!
KADA KA BARI TA WUCEKA!!!

An rawaitu daga manzon Allah - Sallallahu Alaihi Wasallam, cewa duk wanda ya karanta wannan a ko wanne lokaci(at anytime), kamar yayi;
Hajji sau 360;
Ya sauke Al-Qur'ani, sau 360; Ya 'yan ta bayi, sau 360;
Yayi aikin alher da dinar 360!! Manzon Allah, Sallallahu Alaihi Wasallam, yace 'Jibrilu ya sauka yace: Ya RasuLilLah, ko wane bawa acikin bayin Allah -Subhanahu Wa Ta'ala - daga al'ummar ka, ya karanta koda sau daya a shekara, da karamata da daukakata za'a bashi abubuwa guda bakwai;
1). Za'a dauke mishi talauci;
2). Za'a amince mishi tambayoyin Munkar wa Nakir a kabari;
3). Za'a wuce dashi siradi;
4). Za'a dauke mishi daga mutuwar huju'a(sudden death);
5). Za'a haramta mishi shiga wuta;
6).
7). Za'a tsareshi daga fushin mugun mai mulki(stubborn and evil ruler).
**wadannan kuwa sune:-
         La'ilaha illallahul jalilul  jabbar
         La'ilaha illallahul wahidul kahhar
         La'ilaha  illallahul karimul sattar
         La'ilaha illallahul kabirul muta'al
         La'ilaha  illallahul wahdahu laa sharika lahu ilahan wahidan
         Rabban wa shaheedan ahadan wa samadan wa nahanu lahu muslimun
        La'ilaha illahu wahadahu laa sharika lahu ilahan wahidan
          Rabban wa shahidan ahadan wa samadan wa nahnu lahu abidun
          La'ilaha illahu wahadahu laa sharika lahu ilahan wahidan
          Rabban wa shahidan ahadan wa samadan wa nahanu lahu qanitun
          La'ilaha illahu wahadahu laa sharika lahu ilahan wahidan
          Rabban wa shahidan ahadan wa samadan wa nahanu lahu sabirun
         La'ilaha illahu Muhammad rasulillah Allahumma ilaika fawwadtu amri wa'alaika tawakkaltu ya arhamar rahimin..!

****ka/ki aikawa da 'yan uwa da abokan arziki da sauran 'yan groups. Allah Ya karbi wannan a matsayin sadaqatul jaroya a garemu, ameen.

1 comment: