Tuesday, 11 October 2016

YADDA AKE MAGANCE KOWANE IRIN ZAZZABI A JIKIN DAN ADAM.

KASHE KASHEN ZAZZABI:-
(1) malaria fever
(2) typhoid fever
(3) lassa fever
(4) ebola fever etc

MAFITA πŸ‘‡πŸ» MAFITA
ludufin Allah akan warkar da zazzabi ya bayyana acikin πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
🌿🌿SHUWAKA🌿🌿

Likitocin fannin ci da sha wato πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» πŸ…NUTRITIONISTS)🍊
Sun bayyana shuwaka amatsayin magani Daga cikin Magugunan zazzabi kowane iri...
(1) Abu na farko shine; ta bayyana cewa idan kana cin shuwaka koda sau biyu ne a sati, to ba zakayi zazzabi ko wane iri ba!
(2) idan kuma kanada shi, to  ko awane mataki ya kaika zaka warware ba tareda shan magani ba! Saboda acikinta akwai kowane nau'in sinadari me warkar da zazzabi
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
(3) SHUWAKA tanada amfanarwa akan duk matsalar da zata sa ka yi anfani da (amoxaciline)
(ampiculox)
( paracetamol)
(Clarithromacilin)
SABODA HAKA
duk lokacin da larura ta sameka ko kuma wani naka, yazama lalle daya daga Cikin wadannan magugunanne za abashi to ka sani cewa duk aikin da zasuyi to shine SHUWAKA zatayi Maka.πŸŒΏπŸ’ƒπŸΎπŸŒΏπŸ’ƒπŸΎ

WANDA YAJI TO YAYI KOKARI YA AIKATAπŸ‘
Kuma yasanar da makusanta; don kubutar da jama'a gameda hadarin ciwon.Allah yakara mana lafiya ameen naku muhd
Mai kalangu
🎼🎹🎸🎻🎀🎀🎧
🌺07012144619..🌺

No comments:

Post a Comment