Saturday, 24 September 2016

How to make ALKAKI

 ALKAKI๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค


       RECIPE
๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค

๐Ÿค Alkama
๐Ÿคmangyada
๐Ÿคyeast
๐Ÿคsugar


       Procedures
 Kisa mi alkamanki ki gyaran a kai miki barji sai ki soya barjin sama sama sai ki barshi ya sha iska  idan dare yayi saiki dauko ruwa da yeast ki jika ki zuba mai sosai a na son mai ya ji,don ya yi laush,ki kwabashi sosai karya yi ruwa ko bai hadu ba sosai idan ya tashi zai hadu.to idan ya tashi sai ki sa aturmi kiyi takirbawa๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ ๐Ÿ˜ƒyar'uwa kin sami job fa is not easy sai dai idan Kadan ne.Idan yayi zaki ga yayi fari ya hadu sai ki hau shaurawa ,sai soyawa idan ki gama sai ki sa ruwa da sugar dan lemon tsami ,idan sugar yayi kwari sai ki sauke kiyi ta tsoma alkakinki a ciki.๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹



For matan aljanna kitchen&makeup๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค


07063441137

For matan aljanna kitchen & makeup

No comments:

Post a Comment