Monday, 26 September 2016

WANNE ABU KAFI SHA/CI LOKACIN DA KAKE PRIMARY??

WANNE ABU KAFI SHA/CI LOKACIN DA KAKE PRIMARY??
1~ Hanjin ligidi
2~ Carbin malam
3~ Sandan ba'are
4~ Fitsarin abiyola
5~ Kakan dadi
6~ Garin bididis
7~ Hallaka kobo
8~ Kantun gana
9~ Madarar kuka
10~ Gyada
11~ Aya
12~ Aci duniya da tsinke
13~ Amarya da lullubi
14~ Dantamatsitsi
15~ Tuwon madara
16~ Gullisuwa
17~ kafi tsire
*
** Hmmm Zanga Wanda Yafi Kwadayi**
😀

No comments:

Post a Comment