Friday, 30 September 2016

*Dariya zata kasheni*

Wani Dattijo ne yake mura, sai yazo wajen wani mai kanti neman ROBB, mai kanti yace babu. Dattijo yace to Mentholatum fa? Mai kanti yace babu, Dattijo yace Tiger fa? Mai kanti yace duk babu sai *LOKO* kuma shi zafi gare shi sosai" Dattijo yace "Kai yaro wani zafi? Mu da muke shakan TEAR GAS idan muna mura a lokacin da muke aikin soja a Yakin duniya na farko. Mai kanti ya dauko masa *LOKO* ya bashi. Nan take dattijo ya lakato ya tura a hancinsa, ya kara lakatowa ya tura a dayan. Kafin mai kanti ya kawo canji Dattijo ya fara tsalle saboda azabar da yake ji. Dattijo ya waiwayo kan mai kanti yace " kai yaro, duba mun ka gani akwai Hanci a fuskata kuwa? Mai kanti yace "Eh mana baba, hancinka yana nan. Dattijo yace _*"To amma feshin wuta yake ko???*_ 😂😂😂😂 wuya Ba kyau

No comments:

Post a Comment