Friday, 30 September 2016
Labari.........makomata.....littafi na 1...
Labari..........makomata.....littafi na 1........ Lokaci guda na na saki kuka mai sauti haka naci gaba da kuka har ya ishe ni fuskata duk ta kumbura saboda kukan danayi,baba lamice tashigo da sanda take cewa idan baki fito kinyi min wannan aikin ba to dukan dana miki na daxu sai yafi haka ki wuce muje tin kafin na hauki da wani dukan, haka na tashi jikina na min ciwo na nufi inda wanke wanke yake na fara da sauri domin idan bata ga ina sauriba to sai ta dake ni, dandanan na gama san nan ta fara min magana wai in dauki talla haka na dan wanke fuskata na fita da awarar ina fita na biya gidan su bilki nayi sa'a itama xata fita muka tafi tare, muna fita muka siyar a hanyar dawowarmune muka hadu da wani mai mota wai shi a dole yana sona amma na ki amincewa dan naci sai da yaga gidanmu,ni kuwa ko kulashi banyiba na wuce na shiga gida, duk da haka bai kyaleni ba, haka ya tura aka shiga gidanmu wai a kira ni ita kwa baba lami tana jin haka ta sani dole wai sai na fita na saurareshi rai na bai so ba na fita, ina xuwa ya fara da cewa, nasan haushina kike ji saboda na takura miki amma kiyi hakuri yanxu xantafi na saukar da a jiyar xuciya sannanna lumshe idona, tabbas nima ina so nayi aure ko na hota da wannan axabar da nake sha a gun baba lami, tinda babata ta rasu na shiga shan wahala da kuma duka, shin wai idan nayi aure makomata xatayi kyau bakin cikin da nake sha a gidanmu xan rabu dashi, haka kawai sai naji nima ina sonsa nafara dariya domin ya tabbatar da nima ina sonsa haka muka dade muna xance, a yan kwanaki muka shako da juna waya ya siyomin mai kyau haka ma yasa baba lami tafara nuna bakin cikinta a fili axabtar dani ya karu nasha bakar wahala a kafin ayi aurena da nazifi, yauce ranar da xa a kaini gidan nazifi dan haka magariba nayi motoci suka cika layinmu, aka fito dani ina kukan rabuwa da baba lami da kuma kawayena duk da ta axabtar dani amma ban sata a xuciyataba, bilki da rabi'a suna kusa dani har muka isa gidan, gaskiya gidan ya hadu mutuka kowa sai magana yake akan gidan amma a daren aka koma da su gida ni kadaice aka bari a gefen gado sallamar da naji itace tasa na tabbatar da nazifi ne ya dawo ya shigo da wani abu a leda ya zo har kusa da ni ya fito da abin cikin ledar kaxa ya fara bani a baki haka nima na fara bashi mukaci muka koshi sannan ya shiga toilet yayi alwala nima na tashi nayo mukayi sallar godiya ga Allah, mun farantawa juna rai amma nasha bakar wahala shi ya dauke ni ya kaini toilet ya mun wanka san nan ya fito dani na goma nayi alwala na gabatar da sallar asuba sannan nashiga kicin nayi mana sifishiyal fot san nan na hada da shayi ya dawo ya tarar na gama birek fas, yayi mamaki yadda na shirya cikin wata atamfa ta bikina ya yauna a danin tebil muka fara cin abin, afisace aka shigo har falo daga kan da xanyi naga hajiyace babar naxifi da ita da kannin sa da sauri na mike na nufi wajan basima na rungumeta amma sai ta turani baya na fadi na bugu da wani gwabar turare atake goshina ya fashe sai jini da yake xuba, ya taso da sauri kamar xai yi magana sai naga ya fara dariya hajiyace tace ke mara mutumci har ke kin isa ki ce ba kya son dana banda kaddara meye hadin kifi da kaska, kai idan har nice mahaifiyarka to ka saketa kuma saki uku ka saketa nace, xai furta wani abu a bakinsa na fadi na suma. To anan zan tsaya daga naku F.square sai ku jira na biyu 2 domin ji9 yadda xata kasance goodby
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment