Wednesday, 28 September 2016

"TYPING ERROR"

Wani mutum ne suna zaune da matar sa sai makwabcin sa yamasa message kamar haka:"Dan Allah kayi hakuri, kwana biyu ina ta Ampani da matar ka da baka gari,nakan yi Ampani da ita da safe da rana wani lokaci harda daddare,dafatan zaka yafe min, saboda ban nemi izinin kaba.Maigida kawai sai ya rufe uwargida da duka. Bayan ya mata dan karen duka can sai ga message ya kuma shigowa kamar haka: "Kayi hakuri an samu kuskuren rubutu dazu ina so nace maka nayi Ampani da Motar ka ne ba Matar ka ba Da fatan zaka min apuwa. Hahahaha.....In kaine ya zakayi?Ke kuma in kece matar ya zakiyi?

No comments:

Post a Comment