๐๐๐๐๐๐๐
INGREDIENT
๐pineapples
๐sugar
๐lemon tsami
๐nutmeg
๐kayankanshi
๐๐๐๐๐๐๐
RECEIPT
๐๐๐๐๐๐๐
Ki fere pineapple dinki sosai ki yanka shi kanana ki daka kayan kanshi da nutmeg dinki sai sami tukunya ki daura a wuta ki sa sugar ruwa dai dai kisa kayan kanshi ,sai ki dauko pineapple dinki kizubo a wannan ruwan suger yayi ta tafasa sai kisa lemon tsami dan kadan ki barshi 4some mins,Idan ya fara kwari sai kiyi ta juyawa har yayi dai yadda kike so,saiki sauke barshi yayi sanyi kisa a container.๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Kin sami naci da bread.
๐๐๐๐๐๐๐
Thanks for matan aljanna kitchen makeup๐๐๐๐๐
๐07063441137๐๐
No comments:
Post a Comment