Saturday, 24 September 2016

💜*MACE 'YAR GATA,*💜

*Mace 'gatan baban ta,*
 💜💜
*Idan tayi aure tazama*
 *yar gatan mijinta,*
 💜💜
*Ka fita aiki saboda mace,*
 💜💜
*Ka shiga tashin hankali*
*saboda mace,*
 💜💜
*Kayi gaba da dan uwanka sabida mace,*
 💜💜
*Duk girmanka idan bakada*
*mace bakayiba,*
 💜💜
*Duk mulkinka idan babu*
*mace beyiwa,*
 💜💜
*Komai girman gida*
 *idan babu mace kangone,*
 💜💜
*Mace 'yar gata,*
 💜💜
*mace sha lelen namiji*
*Babu namijin da zai* *iya rayuwa babu
*mace,*
 💜💜
*Idan kuma akwai ina jiran comment.

No comments:

Post a Comment